Hukumomi a jihar Kaduna da ke arewa maso yammacin Najeriya sun tabbatar da cewa yarinyar nan da aka ga gawarta a wani masallaci a makon jiya fyade ne aka yi mata. Kwamishinar kula da harkokin mata ...
kuma zasu yi ta ganin inda suka jefar da dankwalayen nasu su bi sawu. Duniya ta yi caa wajen nuna goyon bayanta ga wadannan ‘yan mata karkashin wani kyamfe mai suna #BringBackOurGirls ...
Kocin Lazio, Maurizio Sarri ya ajiye aikin jan ragamar kungiyar, bayan rashin nasara biyar daga karawa shida a dukkan fafatawa. Ranar Litinin Udinese ta doke Lazio 2-1 a Serie A, hakan ya sa ...